Manhajar Binciken Fasaha (Digital Enquirer Kit)
Awannanmahajarkaratun kai,zakayikoyika kumazamamaisaninfasaharzamani(DigitalEnquirer):wandazaibayyanayaddaakeganobayananbogi a yanargizo,hanyarsamunlabari,tattaralabarin,yin nazarinbayanandaakedogarodasuayanargizo, da kumaturalabarantaamintacciyarhanya.
Wa yezaiiyaamfana da wannanmahajarkaratun? Masu amfani da fasaharzamani da kedamuradinkyautataduniyarlabarai da sadarwa. Ko da kuwakai maira’ayinkarehakkinal’umma ne, dan kasa ko dan jarida. Ko kumakawai kana bibiyarbayanai ne a yanargizo, wannandarasinya dace da kai!
Me zakaiyakoya?
> Ganowa da magancebayananbogi
> Tantancelabarai da ganesahihancinsu
> Aiki da sahihanbayanai da kiyayesu
> Sanin yadda zakakarekanka ka kumakarewasu
Tsawon wane lokacikakebukata? Kowanesashiyanabukatarminti 15. A takaicedai,darasigudazaishafeminti 90.
Wane takadarshaidazakakarba? Takardarshaidarkamalakowanedarasiyayin da aka gama.
Deutsche Gesellschaft für Internationale Zusammenarbeit (GIZ) GmbH tahaɓakawannansashinkaratuntaredahaɗingwiwar Tactical Tech.
Lasisi:CreativeCommonsAttribution-ShareAlike4.0International(CCBY-SA4.0),TacticalTechdaGIZ.